Monday, 1 April 2019

Shugaba Buhari ya gana da gwamnan Imo

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya amshi bakuncin gwamnan jihar Imo me barin gado, Rochas Okorocha a fadarshi dake babban birnin tarayya, Abuja, yau Litinin.
No comments:

Post a Comment