Thursday, 11 April 2019

Shugaba Buhari ya gana da manyan jami'an tsaron kasarnan

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da manyan jami'an tsaron kasarnan a fadarshi dake Babban birnin tarayya, Abuja inda suka bashi ba'asi akan yanda harkar tsaron kasar ke gudana.

No comments:

Post a Comment