Tuesday, 2 April 2019

Shugaba Buhari ya isa kasar Senegal

Wadannan hotunan shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne a yayin da ya sauka a birnin Dakar na kasar Senegal a daren jiya, Litinin tare da mukarrabansa dan halartar bikin rantsar da shugaban kasar,Macky Sall a karo na biyu da za'a yi yau, Talata.No comments:

Post a Comment