Monday, 8 April 2019

Shugaba Buhari ya ziyarci Dubai bayan barin Jordan

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a yayin da ya sauka a birnin Dubai na kasar hadaddaiyar daular larabawa dan halartar taron zuba jari a birnin,shugaban ya amsa gayyatar firaminita, Muhammad Bin Rashid Al Maktoum ne.
No comments:

Post a Comment