Tuesday, 30 April 2019

Teema Makamashi ta samu kyautukan karramawa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema Makamashi ta samu kyautar karramawa a matsayin jakadiyar Kannywood, itace a wadannan hotunan yayin da take rike da kyautar da aka bata, muna tayata murna.
No comments:

Post a Comment