Monday, 15 April 2019

Tsakanin Nafisa Abdullahi da wata masoyiyarta data nace sai ta bata kyautar kayanta

Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa Nafisa Abdullahi ta saka wasau hotunanta a shafinta na Twitter, wata masoyiyarta ta dage akan cewa sai Nafisar ta bata kyautar daya daga cikin kayan da ta ganta dasu.Tun daga kan jaka aka fara, Nafisa na cewa a'a har akazo kan Turare sannan Nafisar ta amince ta siya mata.

Ga yanda abin ya kasance kamar haka:
No comments:

Post a Comment