Wednesday, 17 April 2019

Tsohuwar Minista, Maman Taraba Na Barar Addu'a

"Na shiga dakin tiyata domin yimin aiki a kafata, ku sanya ni cikin addu'a, Allah ya kaddara saduwar mu", cewar Maman Taraba tsohuwar ministar harkokin mata.
Rariya.

No comments:

Post a Comment