Monday, 15 April 2019

Wani Dattijon Inyamuri Da Shi Da Matarsa Sun Musulunta A Garin Ezeogba Emekeukwu Dake Karamar Hukumar Owerri Ta Arewa A Jihar Imo

ALLAHU AKBAR

A baya sunan Dattijon Pa Vincent Opara amma yanzu ya koma Pa Shu'aibu Opara, yayin da matarsa kumata koma Fatima Opara.Yanzu haka da shi ake sallah a babban masallacin garin Imo.
Rariya.


No comments:

Post a Comment