Tuesday, 16 April 2019

Wani matashi ya dauki hankula saboda abinda yake gayawa 'yan mata


An gano wani matashi a dandalin Twitter da ya rika amfani da kalma daya yana yabon 'yan mata a duk sanda suka saka hotuna a shafukansu, abin ya dauki hankula.
No comments:

Post a Comment