Friday, 12 April 2019

Wani ya baiwa Nafisa Abdullahi shawarar fara fim din fada, ta yadda har ta baiwa fim din suna: Abinda tace a gaba zai sa ka rike baki

Wani bawan Allah ya baiwa tauraruwar fina-finan Hausa,Nafisa Abdullahi shawarar cewa ya kamata su fara fim din fada, tace zasu sawa fim din suna Jibgirina saidai ita ba zata fito a fim din ba saidai ta rika bayar da umarni.


Tace tana daga nesa saidai ta rika cewa ayi can a yi can.No comments:

Post a Comment