Monday, 29 April 2019

Wannan karin juriya zamu yi ba hakuri ba>>Nazir Sarkin Waka

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin wakar Sarkin Kano ya bayyana cewa, ada suna cewa a yi hakuri, to a wannan karin kam Juriyace za'a yi.Ya bayyana hakane a shafinshi na Instagram inda ya saka wani bidiyo yana jawabi, yace shugaban kasa yana can da mukarrabanshi suna shirye-shirye kuma muna musu fatan Samun nasara amma fa sai an yi juriya.

No comments:

Post a Comment