Friday, 12 April 2019

Ya Yi Tattaki Daga Kano Zuwa Abuja Domin Taya Sanata Dino Melaye Murnar Cin Zabe

...zai kuma zarce jihar Ribas domin taya Wike murna

Wannan shine matafiyin nan wanda yake tattaki daga Kano zuwa Rivers. Ya ce yanzu haka ya shiga Abuja zai gana da Sanata Dino Melaye sai ya wuce ya ci gaba da tattaki zuwa Ribas.No comments:

Post a Comment