Thursday, 11 April 2019

'Yan Kasar Indiya Sun Sanya Jarin Naira Bilyan 50 A Nijeriya Domin Samar Da Siga Ta Hanyar Noman Rake

Nijeriya tana daya daga cikin manyan kasashen da ke da arzikin rake a duniya, amma a hakan Nijeriya tana kashe akalla naira biliyan dari wurin shigo da siga daga kasashen waje musamman ma kasar Indiya.


Domin tallafawa gwamnatin Shugaba Buhari da tsare-tsaren cigaban kasa, 'yan kasar Indiya sun saka jarin da ya kai naira bilyan hamsin domin samar da siga ta hanyar noman rake a gonaki wanda hakan zai samar da aiki akalla dubu goma.

Daga Real Sani Twoeffect Yawuri


No comments:

Post a Comment