Wednesday, 17 April 2019

'Yan kwallon da suka fi cin kwallaye da yawa a gasar Champione League na bana: Messi na gaban Ronaldo


Champions League top scorers: Lionel Messi leads the way for Barcelona
Bayan wasan daren jiya da aka fitar da kungiyoyin Juventus da Manchester United daga gasar cin kofin Champions League, anan jerin 'yan kwallon da suka fi yawan kwallaye ne a gasar ta bana.

Messi ne kan gaba da kwallaye 10, sai Robert Lewandowski ke biye mai baya da kwallaye 8 sai kuma Dusan Tadic da kwallaye 6 sannan Cristiano Ronaldosjima da kwallaye 6

Duba cikakken jerin sunayen 'yan kwallon da yawan kwallayen da suka ci:

Lionel Messi - Ya ci kwallaye 10 , ya taimaka anci 3
Robert Lewandowski - Yaci kwallaye 8, bai taimaka aci kwallo ko daya ba
Dusan Tadic -Yaci kwallaye 6 , ya taimaka anci 3
Cristiano Ronaldo -Yaci kwallaye 6 , ya taimaka anci 2
Moussa Marega -Yaci kwallaye 6 , ya taimaka anci 2
Edin Dzeko -Yaci kwallaye 5 , ya taimaka anci 3
Neymar - Yaci kwallaye 5, ya taimaka anci 2
Andrej Kramaric -Yaci kwallaye 5 , ya taimaka anci 1
Harry Kane -Yaci kwallaye 5 , ya taimaka anci 1
Sergio Aguero -Yaci kwallaye 5 , bai taimaka aci kwallo ko daya ba
Paulo Dybala - Yaci kwallaye 5, bai taimaka aci kwallo ko daya ba
Kylian Mbappe -Yaci kwallaye 4 , ya taimaka anci 5
Leroy Sane -Yaci kwallaye 4 , ya taimaka anci 4
Karim Benzema -Yaci kwallaye 4 , ya taimaka anci 2
Antoine Griezmann - Yaci kwallaye 4, ya taimaka anci 2

No comments:

Post a Comment