Thursday, 4 April 2019

'Yan kwallon kafa 20 da suka fi samun kudi a Duniya


Neymar Messi Ronaldo Pallone d'oro
Mujallarnan ta France football ta fitar da sunayen da ta saba fitarwa duk shekara na taurarin 'yan kwallon kafar da suka fi samun kudi a Duniya guda 20, mujallar na amfani da albashi, ihinisanin da akewa 'yan wasa akan wata bajinta da suka yi da kuma tallace-tallacen da suke wa kamfanoni wajan fitar da sunayen.

Tauraron dan kwallon kafar kungiyar Barcelona, Lionel Messi ne yazo na daya a wannan karon inda yake daukar fam miliyan 112, sai kuma babban abokin takararshi, Cristiano Ronaldo da ya zo na 2 shi kuma yana daukar fam miliyan 97, Neymar ne ya zo na 3 wanda shi kuma ke daukar fam miliyan 79.

Alexis Sanchez ne dan kwallon da yafi samun kudi a gasar Fimiya inda yake samun kudi fam miliyan 26.3.

Ga cikakken jadawalin sunayen:

20. Sergio Ramos, Real Madrid
€23 million (£19.7m)
19. Paul Pogba, Manchester United
€23.3 million (£20m)
18. Hulk, Shanghai SIPG
€23.4 million (£20.1m)
17. Kevin De Bruyne, Manchester City
€23.5 million (£20.2m)
16. Sergio Aguero, Manchester City
€24.3 million (£20.8m)
15. Oscar, Shanghai SIPG
€24.3 million (£20.8m)
14. Kylian Mbappe, Paris Saint-Germain
€25 million (£21.4m)
13. Mesut Ozil, Arsenal
€25.8 million (£22.1m)
12. Toni Kroos, Real Madrid
€26.3 million (£22.6m)
11. Gerard Pique, Barcelona
€27 million (£23.2m)
10. Luis Suarez, Barcelona
€28 million (£24m)
9. Ezequiel Lavezzi, Hebei China Fortune
€28.3 million (£24.3m)
8. Philippe Coutino, Barcelona
€30 million (£25.7m)
7. Alexis Sanchez, Manchester United
€30.7 million (£26.3m)
6. Andres Iniesta, Vissel Kobe
€33 million (£28.3m)
5. Gareth Bale, Real Madrid
€40.2 million (£34.5m)
4. Antoine Griezmann, Atletico Madrid
€44 million (£38m)
3. Neymar, Paris Saint-Germain
€91.5 million (£79m)
2. Cristiano Ronaldo, Juventus
€113 million (£97m)
1. Lionel Messi, Barcelona
€130 million (£112m)


No comments:

Post a Comment