Sunday, 14 April 2019

'Yar shekaru 45 daga jihar Kebbi ta samu digirin PhD a fannin lissafi

Wannan baiwar Allahace me suna Halima Usman, me shekaru 45 'yar asalin jihar Kebbi, tana da 'ya'ya Takwas, ta samu kammala karatun digitin ta na PhD a fannin lissafi daga jami'ar Usman Danfodio dake Sakkwato.Wannan abin alfaharine sannan kuma abin karfafa gwiwa musamman ga mata.

Gwamnan jihar Kebbin, Atiku Bagudu ya saka hotunanta a shafinshi na Twitter inda ya tayata murna.

Muna tayata murna.No comments:

Post a Comment