Tuesday, 30 April 2019

''Yaradua yafi Buhari rashin lafiya amma baikai Buhari yawo ba'

Wani dan Kwankwasiyya yayi ikirarin cewa tsohon shugaban kasa, Marigayi Umar Musa 'Yaradua yafi shugaban kasa, Muhammadu Buhari rashin lafiya amma baiyi yawo a kasashen waje kamar yanda Buhari ke yi ba.
Ya bayyana hakane a shafinshi na Twitter inda wasu suka yadda dashi, wasu kuwa sun cacakeshi akan wannan magana da yayi.

No comments:

Post a Comment