Saturday, 13 April 2019

Za'ayi zaman sasanta Ali Nuhu da Adam A. Zango

Rahotanni sun nuna cewa a yau,Asabar kungiyar dake kula da harkar fim ta MOPPAN zata zauna da manyan taurarin fina-finan biyu watau Ali Nuhu da Adam A. Zango dan duba yiyuwar shawo kan rashin jituwar dake tsakaninsu.Shafin Kannywoodexclusive ne ya ruwaito wannan labarin.

No comments:

Post a Comment