Thursday, 25 April 2019

Zaka rike baki idan kaga yawan turaren wannan mutumin

Wannan wani matashine daya saka hotonshi a dandalin Twitter da turare kala-kala a gabanshi, ya bayyana soyayyarshi da turare inda jama'a da dama suka nuna mamaki da yabawa da hoton.

No comments:

Post a Comment