Saturday, 4 May 2019

"A Mulkin Buhari Na Gina Gidan Da Ya Fi Kowanne Kyau A Kauyanmu, Don Haka Ina Tare Da Buhari"

Wani Dan Fulani Mai Suna Mudi Haruna, Wanda Yake Zaune A Wata Riga Dake Birnin Tarayya Abuja, Ya ce A Mulkin Buhari Ya Gina Gidan Da ya fi Kowanne Gida Kyau A Kauyensu, Don Haka Yana Tare Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Har Karshen Rayuwarsa. Mudi Haruna Yace Ya Gina Gidan Ne Da Guminsa Ta Hanyar Noma Da Kiwo, Dan Haka Ya ce Shi Da Son Samun sa ne Buhari Ya yi Ta yin Mulkin Nijeriya Har Karshen Rayuwarsa.
Rariya.


No comments:

Post a Comment