Sunday, 19 May 2019

Abin Dariya: Kalli haduwar Pogba da wasu masoyanshi a Madina

Tauraron dan kwallon kungiyar Manchester United, Paul Pogba da yaje aikin Umrah shi da abokin aikinshi na Chelsea, Kurt Zouma sun hadu da wasu masoyansu a kasa me tsarki inda suka dauki bidiyon yanda haduwar tasu ta kasance cikin raha.Kalli bidiyon a kasa, abin ya dauki hankula.

No comments:

Post a Comment