Friday, 10 May 2019

Adam A. Zango da Fati Shu'uma sun haskaka a wannan hoton

Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan hoton inda yake tare da abokiyar aikinshi, Fati Shu"uma a wannan hoton nasu da suka haskaka, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment