Thursday, 30 May 2019

Ahmad Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Jarumin fina-finan Hausa, dan Jarumi,Ahmad Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar haihuwarshi. Mahaifin nashi, Ali Nuhu da sauran abokan arziki sun tayashi murna.Muma muna tayashi murna da fatan Allah ya yiwa rayuwa Albarka.

No comments:

Post a Comment