Thursday, 9 May 2019

Ali Artwork ba lafiya

Tauraron me wasan barkwanci na fina-finan Hausa, Ali Art Work kenan a wannan hoton yayin da yake kwance a gadon Asibiti babu lafiya, ya bayyana cewa yana barar addu'a.Muna fatan Allah ya bashi lafiya yasa kaffarane.

No comments:

Post a Comment