Saturday, 18 May 2019

Ali Nuhu, Maryam Booth da Usman sun samu jakadincin wani kamfanin Tasi

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Maryam Booth da Usman Uzee sun zama jakadun kamfanin Tasi na Carxienigeria. Muna taya su murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment