Sunday, 12 May 2019

Ali Nuhu ya taya sabon sarkin Bichi murna saidai wasu basu ji dadin hakan ba


Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya taya daya daga cikin sabbin sarakunan da gwamna Ganduje ya nada a Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, Sarkin Bichi murna ta shafinshi na Instagram, saidai wasu basu ji dadin hakan ba inda suka rika bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.

Ga yanda lamarin ya kasance:
No comments:

Post a Comment