Sunday, 19 May 2019

Aljanin Kwallon kafa: Sadiq Sani Sadiq tare da Ahmed Musa

Tauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq kenan a wannan hoton inda yake tare da tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa Alnassr wasa, Ahmed Musa, ya kirashi da Aljanin Kwallon kafa.
No comments:

Post a Comment