Wednesday, 1 May 2019

Amal Umar Aure zata yi?

Jarumar fina-finan Hausa, Amal Umar kenan a wadannan hotunan dake nuna alamar soyayya tsakaninta da wani, ta saka hotunan a shafinta na Instagram tare da rubuta a karshedai Alhamdulillah.Da dama sunwa hotunan kallon irin na kamin biki dinnan da masoya ke yi kamin ayi aure, shiyasa suke tunanin aure ne zata yi, saidai Amal bata bayar da wani cikakken bayani akan hakan ba.

Koma dai menene lokaci be bar komai ba.No comments:

Post a Comment