Friday, 17 May 2019

An bude kasuwar saye da sayarwar 'yan wasa a Turai

Gasar lig-lig ta kasashen Turai ta 2018-2019 ta kawo karshe kuma tuni kungiyoyin suka fara mayar da hankali kan kakar badi ta 2019-2020.


A ranar Alhamis 16 ga watan Mayu aka bude kasuwar saye da musayar 'yan wasan ta bana, wadda za ta kai har zuwa ranar 8 ga watan Agusta.
BBChausa.No comments:

Post a Comment