Monday, 13 May 2019

An kammala yiwa Mama Taraba aiki a Gwiwa

Sanata Jummai Alhassan kenan, tsohuwar ministar mata kuma 'yar takarar gwamna karkashin jam'iyar UPD a jihar Taraba bayan an yi mata aiki a gwuiwa cikin nasara. Allah Ubangiji ya kara miki lafiya.
No comments:

Post a Comment