Wednesday, 8 May 2019

Ashe Messi da shedanu yake Ball, an dauresu a Ramadana, Liverpool taci Barca 4-0>>General BMB


Bayan nasarar da Liverpool ta samu akan Barcelona na ci 4-0 a wasan kusa dana karshe na cin kofin Champions League da suka buga jiya, wasu masoya kwallon kafa sun ta yiwa Barcelona da Messi ba'a.

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB wanda magoyin bayan Real Madrid ne ya bayyana cewa Gaskiya ta bayyana, Ashe da shedanu Messi yake ball, gashi an dauresu a Ramadana sai Liverpool ta ci Barca 4-0.

No comments:

Post a Comment