Monday, 13 May 2019

Atiku Abubakar Ya Sabunta Masallacin Sultan Bello

A jiya Asabar Allah ya yarda an kawo Sabbin shimfidar masallacin Sultan Bello dake Kaduna, kuma yanxu haka an cire tsohon shimfidan an saka sabon.


Allah ya sakawa Tsohon Mataimakin Shugaban Alh Atiku Abubakar Wazirin Adamawa
Rariya.


No comments:

Post a Comment