Friday, 3 May 2019

Babu wanda baya rungumar budurwashi>>Inji Wanan matashin


Bayan yaduwar wani gajeren bidiyo da aka ga wasu masoya biyu, saurayi da budurwa na soyayya irin ta turawa, inda saurayin ya durkusa kasa ya sakawa budurwar tashi zobe a hannu sannan ya tashi suka rungumi juna, bidiyo ya jawo cece-kuce sosai a shafukan sada zumunta inda da dama suka yi Allah wadai da haka, saidai wani yace babu fa wanda baya yin wannan abu.



Shidai wannan bawan Allah yace, babu Shegen da bai rungumar budurwarshi amma kowane munafuki sai yen yen yen,wannan martani nashi akan wannan bidiyo ya jawo cece-kuce inda wasu suka ce ra'ayinshi ya fada, wasu kuwa cewa suka yi ai laifin da ba'a bayyanawa Duniya ba ba daya yake da wanda aka bayyanawa Duniya ba:











No comments:

Post a Comment