Sunday, 12 May 2019

BAYAN RABA MASARAUTAR KANO:Manyan Wurare A Jihar Kano Dake Karkashin Sarki Sanusi II

*Gidan gwamnatin na cikin Kano.
*Hedikwatar 'yan sanda na cikin Kano.
*Majalisar dokokin jiha na Kano.
*Babbar kotun tarayya na cikin KANO.
*Jami'ar Bayero na cikin Kano.
*Jami'ar Yusuf Maitama Sule na Kano.
*Noun University na cikin Kano.


*Skyline University na cikin Kano.
*Federal College of Education Kano.
*Aminu Kano College of Islamic na Kano.
*Asibitin Murtala na cikin KANO.
Asibitin Malam Aminu Kano na cikin Kano.
*Asibitin Muhammadu Buhari  na cikin Kano.
*Kasuwar Kwari na cikin Kano.
*Kasuwar Sabon gari na cikin Kano.
*Wambai market na cikin Kano
*Kasuwar Singa na cikin *KANO.
*Kasuwar Kurmi na cikin KANO.
*Kasuwar Rimi na cikin KANO.
*Babbar fursuna na cikin KANO.
*Manyan otal na cikin KANO.
*Gidan tarihi na cikin KANO.
*Gidan zoo na cikin KANO.
Da dai sauran su.

Hakika Muhammadu Sunusi na da madafin ikon da babu kamar sa har yanzu.
Rariya.


No comments:

Post a Comment