Wednesday, 1 May 2019

Bazan kara tafiya Umrah da kaya ba>>Hassan Giggs

Tauraron me shirya fina-finan Hausa, Hassan Giggs ya bayyana cewa, dan tsaro da kuma tsoro daga yanzu idan zai je aikin Umrah ba zai kara daukar kaya ba saboda abinda ya faru da Zainab.


Yace daga rigar jikinshi sai waya sai carbi zai rika dauka, idan yaje jan ya sayi abinda yake bukata.No comments:

Post a Comment