Wednesday, 15 May 2019

Cushen kwaya: Me baiwa Shugaba Buhari shawara akan harkokin kasashen waje ta gana da Zainab Aliyu

Me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar kasashen waje, Abike Dabiri Erewa kenan yayin da ta gana da Zainab Aliyu, matashiyar 'yar Najeriya da aka kama a kasar Saudiyya bayan da aka mata cushen kwayoyi a kayanta.
No comments:

Post a Comment