Wednesday, 8 May 2019

Da alama Azumin bana babu goma na marmari>>Rukayya Dawayya


Ga dukkan alamu wasu tun yanzu sun fara jin Azumin da aka fara shekaranjiya, akwai wakar al-ada da ake yi ta cewa Azumi, akwai goma na marmari, goma na wuya da goma na dokin sallah, saidai Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya tace da alama a wannan Azumin babu goma na marmari.

Ta yiwa masoyanta wannan tambayarne a shafinta na Instagram inda ta samu amsoshi kala-kala.

No comments:

Post a Comment