Saturday, 11 May 2019

Dalilin da yasa nake son ci gaba da kasancewa Gwauruwa>>Ummi Zeezee

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bayyana cewa tana son ci gaba da kasancewa gwauruwa saboda amfanuwa da hakan da take yi.Ummi ta bayyana yanda wata 'yar uwarta ta bata kyautar dubu dari biyar tace mata ta sayi kayan shan ruwa na Azumi, ta yi rokon cewa jama'a su mata addu'ar Allah ya biyata da gidan aljanna.

Cikin raha, Ummi ta bayyana cewa, indai hakane zan ci gaba da kasancewa goruwa indai zan dinga ganin irin wannan sakon da akewa gwauraye a ramadan.

No comments:

Post a Comment