Monday, 13 May 2019

Dan majalisa Abdulmumin Jibrin ya samu karuwa

Dan majalisar wakilai, Abdulmumini Jibrin ya samu karuwa, ya bayyana hakane a shafinshi na sa sada zumunta inda yace saura 7.Ya kara da cewa, maganar gaskiya duk irin kyautatawar da zamu wa mata ba zamu iya biyansu ba, Ina fatan Allah ya ci gaba da yi musu Albarka, musamman tawa.

Muna tayashi murna.


No comments:

Post a Comment