Wednesday, 22 May 2019

Fati Ladan ta samu karuwar diya

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa da Mijinta, Yarima sun samu karuwar diya mace, muna fatan Allah ya rayata rayuwa me Albarka.
No comments:

Post a Comment