Wednesday, 15 May 2019

Ganduje Ya Kaddamar Da Motocin Zirga-zirgar Cikin Gari

Gwamnan jihar Kano Alh. Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da motocin zirga-zirgar cikin gari yau a fadar Gwamnatin jihar.
Motocin za suna jigilar matafi ne, a unguwannin ciki gari. Kana matafiya za su sami ragin kashi 35% cikin dari na kudaden da suke biya don saukaka musu da gwamnati ta yi.

Wannan dai somin tabi ne, sai zuwa watan Agusta za a kaddamar da shirin gadan-gadan.


No comments:

Post a Comment