Tuesday, 14 May 2019

Garin dadi na nesa: Kalli yanda 'yansandan Qatar ke rabawa mutane abin shan ruwa

Wadannan hotunan 'yansandan kasar Qatar ne da suka yadu sosai a shafukan sada zumunta da aka gansu suna rabawa matafiya abin buda baki, da dama sun nuna sha'awa da wannan abu.


No comments:

Post a Comment