Sunday, 12 May 2019

Gwamna Ganduje yaje Bichi inda ya baiwa Sarki Aminu Sandar Girma

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje tare da mataimakinshi,Nasiru Yusuf Gawuna sun je Bichi inda gwamnan ya baiwa sabon sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero sandar girma.
No comments:

Post a Comment