Thursday, 16 May 2019

Gwamnan Kaduna da mukarabbanshi sun kai ziyara kasar China

Gwamnan jihar Kaduna malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan a wadannan hotunan tare da mukarrabanshi yayin da suka kai ziyara kasar China wajan kaddamar da tsarin wani birni da aka yi.

No comments:

Post a Comment