Friday, 17 May 2019

Gwanin ban sha'awa: Kalli yanda wata ta yi murnar cikar mahaifanta shekaru 20 da yin aure

Wadannan hotunan wasu ma'aurata ne da diyarsu ta wallafa a shafinta na sada zumunta inda ta bayyana farin cikinta da cikarsu shekaru 20 da yin aure, abin ya matukar birge mutane da dama inda akaita musu fatan Alheri.Muna tayasu murna da fatan Allah ya kara dankon soyayya.


No comments:

Post a Comment