Wednesday, 15 May 2019

Hafsat Idris da 'yan gidansu su je aikin Umrah

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris da mahaifiyarta tare da 'ya'yanta kenan a wadannan hotunan yayin da suka je kasar Saudiyya aikin Umrah, muna fatan Allah ya karba ya kuma dawo dasu gida lafiya.

No comments:

Post a Comment