Wednesday, 15 May 2019

Hauwa Waraka ta je aikin Umrah

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan a wadannan hotunan nata data dauka a kasar Saudiyya inda taje aikin Umrah,muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo da ita gida lafiya.

No comments:

Post a Comment