Tuesday, 14 May 2019

Hotunan yanda shugaba Buhari ya shiryawa manyan jami'an gwamnatinshi shan ruwa

Wadannan hotunan yanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya shiryawa mataimakinshi, Farfesa Yemi Osinbajo da sakataren gwamnati da shuwagabannin tsaro da ministoci da wasu sauran manyan ma'aikatan gwamnatin tarayya shan ruwa jiya, Litinin a fadarshi dake Abuja.

No comments:

Post a Comment