Monday, 20 May 2019

IN HAR KANA SON BUHARI KA SO TINUBU

In dai mutum cikakken masoyin shugaba Buhari ne, ya zama wajibi ya mara wa Tinubu baya a shekara ta 2023, domin ya nuna wa duniya shi cikakken mai kaunar shugaba Buhari ne.Ya sadaukar da dukiyar sa, ya sadaukar da rayuwar sa, ya bata da 'yan'uwan shi duk saboda Buhari ya samau nasara.

Don haka Arewa ta tabbatar Bola Tinubu ya zama shugaban Nijeriya a shekara ta 2023 indai soyayyar da ake yi wa shugaba Buhari ta gaskiya ce. Mu kam duk mai son Buhari shi ne namu, Ehe!

Ra'ayin Aliyu Gora II
Ta hanyar Sarauniya.

No comments:

Post a Comment