Tuesday, 7 May 2019

Ina neman Saurayin da zan rika dafawa Abinci a watannan>>Cewar wata budurwa


Wata baiwar Allah ta dauki hankula a shafin Twitters bayan data bayyana cewa tana bukatar saurayin da zata rika dafawa abinci a wannan watan na Azumi da muke ciki.


No comments:

Post a Comment